Jaridar Alpo'ees ta kasar Espania ta nakalto Kanar Diego Perez de los cobos shugaban sojoji na musamman na kasar shi ma yana fadar haka a yau lahadi.
Amma kwamishinan cikin gida na yakin catalonia ya rubuta a wata jaridar kasar yana cewa gwamnatin tarayyar kasar tana masu zagon kasa don hana su gudanar da zaben raba gardama na bellewa daga kasar .
Tuni dai gwamnatin kasar ta Espania da kuma babban kotun kasar suka haramta zaben raba gardama na ballewar.288